FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
💋 *SA'ADATU*💋•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️───────────────────────```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.``````Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️____________(✪)______________***'ADATU*💋Tsory .......& Writen......by 💖USEENART SALISU💖 (First lady)!!!*TAKUN FARKO DA ƘARSHE*!!! *GODIYA TA MUSAMMAN GA IYAYENA,DA 'ƳAN,UWANA DA MASOYANA ALLAH YABIYAWA KOWA BUƘATAR SHI TA ALKHAIRI AMEEN DUK WANDA SUKA MUTU ALLAH YAYI MASU RAHAMA YASA ALJANNAH CE MAKOMA IDAN TAMU TAZO ALLAH YASA MUCIKA DA IMANI AMEEN WANDA BASU DA LAFIYA GIDA KO ASIBITI ALLAH YA BASU LAFIYA AMEEN WANDA SUKE NEMAN HAIHUWA ALLAH YABASU MASU SAN AURE ALLAH YA TABBAR DA ALKHAIRI AMEEN ALFARMAR FARIN JAKADA ANNABI MUHAMMED S. A.W**JINJINA DA GODIYA GA SADIQ ABUBAKAR HAIMAN RAEES**GODIYA GA AUNTY SURAYYA,HASINA,FATIMA MUHAMMED,FAUZIYA SANI JIBIRIL,UMMUL KURSUM,SADIYA KO'AJO, DA SAURAN MEMBER NA LAFAJI WRITER'S ASSOCIATION.BISA GUDUMMUWAR DAKUKE BANI*BAZANMANTA DAKEBA ZAINAB YAHUZA (BESTY) DA RABIYA RABE DA SAURAN MASOYA WANNAN LITTAFIN"BISSIMILLAHIRRAHAMANUN RASHIN" *Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai tsira da abincin Allah su tabbata ga annabi Muhammed( s.a.w) Ameen, dayabani ikon Rubuta wani sabon littafin mai suna "SA'ADATU" Ina mai roƙon Allah s.w.t yadda bayani ikon rubutashi lafia, Allah yasa nagamashi lafiya cikin Aminci,Allah yahaneni da rubuta abinda bazai Amfanar da Al-ummar musulmi ba ameen.*GARGAƊI!!! banyarda ba a canjamin littafin na koda da kalma ɗayane, ko a ɗoramin shi, ta yanar gizo ma'ana akarantashi a youtube batare da izininaba,duk wanda yayi haka shida mai sama Allah yasa mucika da imani ameenn.Wan nan littafin mai suna,"SA'ADATU" ƙirƙirarrar labari ne, Banyi shi dancin zarafin wani ko wata ba, Duk wanda yayi daidai da halayyarsa ko ɗabi'arsa akasine fatan za'ayimin afuwa, Sadaukarwa ne ga masoya wannan littafin.Sannan wannan littafin na kuɗi ne, dazaran nagama free page sai wanda yabiyane zai sami complate.Nagode sosai Free page______1⃣______to-------2⃣____________Why fatima? miyasa! miyasa!! zaki rabudani a lokacin danake tsanannin buƙatarki,kar kimantafa ina matuƙar sanki sama da rayuwata danmi zakaimin haka wlh inasanki ki,fatima!Kitausayamin fatima miyasa zaki hukuntani akan laifin daba nawaba? turƙusawa yayi a ƙasa ya kama hannuta yana hawaye, fusge hannuta tayi tace wannan kai tashafa tare da jan dogon tsoki cikin halin ko un kula tayi tafiyarta tabarshi yashe kamar batasan waye ba,Gurin wani dattijo tanufa tana zuwa gurinshi b...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.