FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 2
*MAJNOON!!* (The innocentmad)*Writting by*fatymasardauna **** @fatymasardauna**** book is mainly for those that pay, If you know you didn't pay please don't read it. Here is the Account Number for people that are willing to pay- 0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz Bank. *** number ***)* *CHAPTER 2**Freepage*Ta fad'i akan guiwowinta wanda suka riga sukayi sanyi, kana kuma suke b'ari da kakkarwan tsoro da firgicin da ta samu kanta aciki. "ABBOU!""ABBOU!!"Ta k'ira sunan mahaifin nata cikin muryarta wacce ke rawa, saboda tsananin tashin hankalin daya rusketa. Tare kuma da rarrafawa zuwa garesa. Koda ta karisa Sunkuyowa kansa tayi tana me kallon fuskarsa, da kuma idanunsa ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.