FreeArewaPen original
TIKITIN WUTA
- 1views
- 4chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Tikitin Wuta Kashi Na Farko
Bismillahir Rahmanir RaheemTIKITIN WUTATare da alƙalaminFatima Muhammad Sani 💖Fantah💖RubutawaFatima Muhammad SaniHaƙƙin Mallaka©Fatima Muhammad SaniGargaɗiKarantawa jama'ah domin saurare ba a yarda ba, canza shi ta wata siga ba a yarda ba. Ba a yarda wani ko wata ko wasu gungun al'umma su juya wannan littafin ta kowwace siga ba, yin hakan ya saɓawa doka. A kiyaye. Jan HankaliLittafin TIKITIN WUTA ƙirƙirarren labari ne, sam ba'a rubuta shi domin cin zarafin wani ko wata a cikin al'umma ba. Idan ya yi daidai da sashin rayuwar wani ko wata a cikin al'umma, to akasi ne cikin rashin sani.Gabatarwa Ina godiya ga Allah mai kowwa mai komai da ya bani aron rai da numfashi tare da tagomashin lafiya ya bani damar fara rubuta wannan littafi mai suna TIKITIN WUTA. Alhamdulillah. Ina roƙon Allah mai girma da ɗaukaka yanda na fara rubuta wannan littafi lafiya, Allah yasa na kammala rubuta shi...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.