FreeArewaPen original
A SANADIN SOYAYYAR SHAN MINTI
- 1views
- 10chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 001 Katse ta Mama ta sake yi ta hana Khadija magana, wurga mata wata uwar hararar tsana tayi sannan tace. "Wallahi Khadija na tsaneki bani sonki a yanzun bani kaunar ganinki, ke har wani uzuri zan maki Khadija? Bayan cikin shegene a jikinkinki duk tarbiyar da na baki, abu daya nike
*A SANADIN SOYAYYAR MINTI* *REPOST* Na *Jameey yar'mutan kankia ce❣️**** labari**RANAKUN POSTING FRIDAY, SATURDAY AND SUNDAY*001Wata macece wanda bata wuce shekara 60 ba zaune a madaidacin parlourn gidansu ba abunda take sai aikin kuka dan abun duniya ya taro yayi mata yawa, wata yarinya ce ta fito daga cikin wani daki ta zauna kasa kusa da kafar matar itama kukan take, dan ta rasa mai zata ce ma mahaifiyar tata kallonta tayi sannan tace."Mama Dan Allah kiyi hakuri ki yafeman wallahi ba zan sake ba, nayi maki wannan alkwarin, wallahi sherin she... Tas! Mama ta wanke ta da mari tana nuna ta da yatsa cikin tsananin fushi ta fara cewa. "Allah ya tsine maki albarka insha Allah ba zaki gama da duniya lafiya ba Khadija, tunda har kika sa na zubda hawaye saboda dake kika jaman zagi a cikin unguwa, Allah y...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.