FreeArewaPen original
MAHEER
- 1views
- 30chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writing brings joy to my heart. It is more than just a passion; it is the dream my soul has always cherished. ❤️🖋️
Sample · 1
Kasancewar lokacin damina ne shiyasa garin yau ko kadan bbu rana ,hadari ya hadu sosai gaf ake da sauko da ruwan sama.sauri kawai take a gefen hanya wanda dai-dai kun ababen hawa ne ke wucewa ,kuma da sauri wanda ko napep daya bata hango ba,lokaci daya taji jikinta yyi sanyi tasan wannan lecture din ita da samunta sai wani ikon allah,kafin ta gama tunani ruwan sama ya sauko da karfin gaske ,Ya salam...!"ta fada a hankali gefen hanya ta koma bbu wajen da xata tsaya ,idan tace ta koma gda wahala xata sha tayi nisa sosai da gida.daga nesa ya hangota a hankali yake fadawa bala driver ya rage gudu,su tsaya su taimaka mata da alamar makaranta xata tafi.. "cikin bin umurninsa bala yayi parking gefenta,ganin mota gaf daita yasa ta kara matsawa.A Hankali bala ya fita motar ya cimmata da lema a hannunsa,yana hangosu daga nesa amma baisan me suke fada ba,cikin minti biyu sai gasu gaban motar ,bala ne ya bude mata gaban motar ."Amma baba da alamar xan jika maka sit."tayi maganar tana kallonsa,bbu komai ya fada mata..ina ne makarantar naku..?yyi maganar batareda ya kalleta ba hankalinsa na kan tukin da yake,"anan cikin (B.U.K.)har bakin get ya sauketa har xata bude marfin motar tamkar daga sama taji ana fadin."Ban san me sunan malamar ba.?"ta shaafa sosai ta mirror take hangosa ruwan tarwaɗa ne ,muna haɗa ido nayi saurin ɗauke kai .na fita daga motar na russuna ina fadawa baba nagode allah ya kara girma.."da haka na tunkari get din shiga makarantar......Suna xaune a gefen itaciyya mota taxo ta tsaya gaf dasu ,itada friends dinta kowane rikeda (text book) Yana dubawa ,cikinsu babu wanda ya maida hankali kan motar,mamallakin motar ya fito kananan kayane ajikinsa ,blue din shirt ce da bakin wandon jeans.sunyi matukar dacewa da fatar jikinsa dogone ruwan tarwaɗa wanda turawa ke kira da (chaculate)Yana da manyyan idanu da dogon hanci,ya'mmata sai ɗaga masa hannu sukeyi ,kai Aiman din nan ya hadu cewar aysha "bilki tace akwae wulakanci amma kuma yana da taimako sosai,,Gaba dayansu suka mike tsaye batareda sun maida hankalin su kanshi ba,Jameela ce a gaba tana amsa waya jin tayi ansa kafa an hambareta sauran kadan ta kai kasa ,kawayenta sukayi saurin tarota baiso hakan ba ko kadan sau yake tasha kasa,So yake ko sau daya ya koyawa yarinyyar nan hankali cike da balai da masifa jamila ta nufesa ,Caraf farhaa ta rike mata hannu dan allah malama ki sakeni."wlhi yau sai nayi maganin wannan gayen uban wa ya fada masa mu ya'yan matsiyata ne ?"muma ae iyayen mu suna da kudi,mln baka gani ka kusa taɗeni?"yadan kalleta cike da isa yana danna waya yake fadin ."Auh magana kikeyi.."Ranta taji yana kara baci ,ka turani kuma ka kasa bani hakuri "ta karasa maganar cike da masifa da balai ,wani banxan kallo ya shiga watsa mata ,kalleni da kyau namaki kama da sa'ar ubanki ne.?"Ya fad...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.