FreeArewaPen original
MUNAFUKIN MIJI
- 1views
- 51chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Mikiya 🦅💕
Sample · Authors note
Bani da tabbacin zai muku yadda kuke so, yaƙini na shi ne ƙarfin qwwar labarin zai zauna a zuƙatanku. Ba kowa nafi ba, Al'ƙalamina tabbatacce ne, kamar yadda da yawanku kuka gasgata hakan. SADAUKARWA LubnaSufyan MUNAFUKIN MIJIMene ya sanya ta zama matacciyya bayan da numfashi a ƙirjinta?Lallai bayan mutum akwai wata halitta a jikinsa,kamar dai mai hankali amma ɗan shekara huɗu ya fita cikakken nutsuwa.Ashe budurwarsa take rayuwa da ita cikin gidan aurenta na sunna da sunan ƙanwa? Bayan budurwar Jaririn na waye da take ɗauke da shi?.Ban yi alƙawarin ƙarshe mai kyau ba, al'ƙalamina bai yarda da hakan ba, ina da tabbacin duk yadda ƙarshen yazo ku saka hannu bibbiyu ku amsa, zallar Gwagwarmayar Aure ce, tsakaninsu ma'auratan.Free book neZai fara zuwa soon kuma iya wattpadComments da votes sune ƙarfin qiwwar Sarauta.Kafin kammalawa ina son a ƙalla 50k views comment ya je irin 100k ɗin nan.Kun shirya?Mene ra'ayinku?#FREE BOOK#MA'AURATA#SUPPORTIG#NIMCYLUV#MASOYA#AREWABOOK ZAMEER (MEER OR ZAM) WANNE CHARACTER KUKE TUNANIN ZAI YI DAIDAI DA SUNAN SHI? FAƊI RA'AYI.
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.