INTERVIEW WITH WRITER'SFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

INTERVIEW WITH WRITER'S

  • 1views
  • 4chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Sunana Halima.hz, ni marubuciya ce, kuma ƴar kasuwa mai siyar da nau'in sutturun sawa. Ina rubutu don in rayar da abubuwan da mutane ke ji. Ba na rubutu don nishaɗi kawai, ina rubutu don motsa tunani. Kowanne labarina yana ɗauke da murya...

More from @halimahz

Sample · Surayyahms

Surayyahms mace mai shekaru 31 a duniya, ita ce marubuciyar littafin Ahumagga, Ajalin So, Arne da sauran su. ita ɗin ma'aikaciyar lafiya ce kuma tana girmama masu karatun littafanta saboda goyon bayansu gareta.TAMBAYA: Da fari zamu so jin cikakken sunanki da kuma taƙaitaccen tarihin rayuwarki?AMSA: Cikkaken sunana da iyayena suka bani shi ne Thurayah. So i go by Thurayyah Muhammad Sule. Ni ƙabila ce daga yankin middle belt nigeria, amma mahaifiyata bafulatana ce. Bauchi da kano duk garin zama ne a wajena. Sannan nayi islamiya mai zurfi dan zan iya cewa nafi shekaru 15 ina zuwa islamiya a rayuwata kuma nan gaba ma zan iya komawa. Nayi karatu a medical line fannin ilimin kare lafiyar ɗan adam da na muhalli, na gama shi a 2013. Na kama aiki a 2015 sannan a yanzu kusan ince na kammala karatuna na biyu shima degree ne fannin engineering and management, so na karanta course ɗin environmental e...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters4
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play