FreeArewaPen original
BITA ZAI-ZAI
- 1views
- 2chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Page 1
Top !Wani wawan burki ya ja,saboda ganin kiran da ke shigowa cikin wayarsa,yadda jikinsa ke rawa haka kan sitiyarin motar ke rawa, bashi da nutsuwar gane ko fahimtar cewa a tsakiyar titi ya tsaya saboda ruɗewa da tsananin tashin hankalin da sukai masa yawa, kana ganinsa zaka san nutsuwa ta yi ƙaura daga gangar jikin nasa.duka zufa ce ke yankomasa ajikinsa ,a yacce ya d’au wayar cikin tashin hankali zaka iya cewa sak’on mutuwa za a gayamasa ,cikin fargaba da razani tare da tsantsar ladabi ya d’aga ya na “tuba nake ranke dad’e wallahi gani nan ina hango plazar “, wata muryar isasshiyar mata na jiyo tana magana cike da izzah “kaga dallah malam rufemin baki kai komai za ai dakai saika b’atawa mutane rai !” .murya na rawa ya ce “Tuba nake a gafarce ni ganinan k’araso wa “tsaki tayi kawai ta kashe wayar.nan take yusuf ya k’ara giyar motar sa,cikin ‘yan sakanni kuwa ya k’arasa plazar bai tsaya ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.