FreeArewaPen original
SABO DA KAZA
- 1views
- 21chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Shimfi'da
Shimfi'da *Sadaukawa ga iyayena guda hudu**Alhaji Muhd Tukur**Haj Fatima ladi Ali**Alhaji Dahiru Ali**Haj Maryam Hamisu Kano**Allah ya ji'kanku da Rahma ya baku aljannar firdausi*.*Fatan alheri ga Mijina* *(M.I. Nashe)*.*Jinjina ga shugaban kungiyar Lafazi writers**Sadik Abubakar**Na gode da kokarinka akan rubutuna*.*Assalamu alaikum sister's! Barkanmu da sake ha'duwa a cikin sabon littafina.**Hakika na yabawa kaunar da kuka nuna mini akan littafin *Halin Yau*. *Ba abin da zance muku sai dai fatan Ubangiji ya saka muku da mafificin alheri*.*Ina fatan zaku bibiyi wannan labarin sannu a hankali dan jin da wanne sa'kon ya zo.**Ina addu'ar Allah ya bani ikon rubuta dai dai, ya hana ni rubuta barna*.*BISMILLA HIR RAHMANIR RAHIM* *Shimfi'da* *Farko*Harabar falo ya biyo ni yana fa'din "zo ki ji Halah! Saurare ni mana, sai yaushe za ki yarda da ni? Ai na dauka m...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.