FreeArewaPen original
MAFARKI NAH by Uwar batoorl
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Uwar batoorl ✍️ writer Follow me on Whattpad - @Uwar batoorl *** *** *** Gmail - ***
Sample · Page 1 _ 10
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIMDasunan Allah me rahmana mai jin kai.Gaisuwa ta musamman ga dimbin masoyana wa蓷anda na sani da wa蓷anda ma ban sani ba Wannan littafi ne da ke tattare da soyayyah da kuma qaddarar rayuwa fatahn zamu nishadantu zamu fa蓷akantu kuma zamu wa'azantu dashi Daga taku meson farincikin ku akoda yaushe Hareerah salihu isah (justice hayratou or ourmman batoorlerh馃)Wannan littafi nah 馃挮馃挮馃挮 MAFARKINAH 馃挮馃挮馃挮Qirqirarren labari ne ,banyosa dan tozarta wani ko cin mutuncin waniba. Na sadaukar da wannan littafi gareki yar uwa tagari ( aunty ummi)馃挴 丕賱賱賴賲 氐賱賶 賵 爻賱賲 毓賱賶 爻賷丿 賳丕 乇爻賵賱賱賴 saw馃枻馃Ayi karatu lfyh masoyaaa馃馃 Page 1&2Kwance take a Dan madaidaicin gadonta rungume da pillow tana kwance da alamade bacci take Sede mastowan danayi kusa danna gano halin datake ciki 鈽猴笍 Saura kadan alqalamin dake hanuna yafadi 馃おsaboda halittar Dana ke kallo gabana Fatabarakhallahu ahsanul khaleeq馃グ Wannan shine ko ba makeup ai munadakyau馃馃ぃ馃槀馃じ Fara ce ba sosai har can ba ,me yawan gashin gira ,bakinta Dan Dede,medauke da pink lips nata Masha allah dogon hanci kam kam馃きwannan duk yacce zaahyi tahada dangi da larabawa Masha allah 馃槏 Tana baccine Amma kyakkyawan fuskanta dauke yake da murmushi,mesanyaya zuciyar duk me kallonta ( Araina nace Caiii danma bacci take inaga ace tafarka 馃ぅ) Ina kallon murmushin fuskanta nada蓷a qaruwa bakinta na kuma alaman mosti kamande mafarki takeyi Kuma Wanda yamata dadii Can Kuma senaga murmushin yafara daukewa awannan kyakkyawan fuskan ,so am wondering kome yasame dangin larabawa 馃ぃ( nasa mata suna馃馃槑馃ぃ ) kamun nadawo daga wannan tunanin inakan debo maku labari,馃じSenaji an turo qofa anshigo dakin ,watade nagani wacce ataqaice Bata qarisa wacce ke kwancebh sanye tk cikin uniform da alamade schl zata Tashigo tana tura bk tana qunquni (magana awuya) Kasa kunne nai kozanjiyo abunda takecewa Mutum kullum se antasosa cin abinci wa cikinsa ,danyaga inabashi baci akeyiba . Taqaraso gadon tana "YAYA AMATULLAH " Nace araina Masha allah sunan yadace dame sunan Yaya AMATULLAH"Yaya amatullah sanda tayi Baki uku .kamun tafara adduahn tashi daga bacci kamun tayi miqa ta jawota tamata dundu abaya kede wlh bakida kunya!! Nana gaba 蓷aya kin renani tom kuje kuci tuwon bazanciba dan yau bani zuwa school Masha allah bakina keta furtawa lokacin data dago takewa qanwar nata masifa kaman karta denah shagalama nayi da kallonta Masha allah 馃槏鈾ワ笍 masu karatu fay...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.