FreeArewaPen original
FANSAR MACIJIYA
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Completed
*🐍🐉 FANSAR MACIJIYA🐍🐉* MALLAKIN*©FATEEMAH RABI'U**(ZAHRAH ROYAL STAR)**🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟* {R.S.W.A}*** masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_*Alk'alaminmu 'yancinmu*Marubuciyar :*1-RAYUWA* *2-WATA RANA SAI LABARI* *3-SA'ADAHTU**4-ASMA'U (MA'U)* *5-YAZDAD* *6-MAHAIFINA NE SILAR KOMAI**7-RUHI BIYU* *NOW**FANSAR MACIJIYA**GA MASU BUK'ATAR NAH TALLAH TA MASU HAJAR SU A BOOK D'IN NAH ZASU BIYA ₦500 . KACAL KU TUNTUB'I WANNAN NUMBER NAWA ***.**بسم الله الرحمن الرحيم**وصلى الله عل النبي الکريم*PAGE3️⃣➡️4️⃣__________________✍️ Durk'ushewa sukai gaban gawar Abokinsu da Aliyu dake a Sume su duka hawaye suke mai cike da kunci da kuma rad'ad'in rashin dan uwansu da kyar mutane suka b'anb'b'are su daga gawar aka shiryasa aka kaisa gidansa na gsky,Koda Aliyu ya farfad'o a gigice ya farka yana kuka mai tab'a zuciya yana tabbayar shin ina HAIDAR (wadda ya mutu kenan) da kyar aka samu aka kwantar mai da hankali tunani ya fad'a,Sun kasance tare tsawon shekaru sun kasance basuda kowa su *TAKWAS* sun tasu a gidan Marayu sun gida kansu tabbas sunsha wahalar rayuwa amma kuskure d'aya yasa duk rayauwar jin dad'i da suke buri zata ruguje wadda ya kasance tsananin Abotarsu har gidajensu a jere suke inda Jamal yana da aure amma bashi da yara, sai Mustapha yana d'a d'aya namiji mai Suna *Al'ameen* k'arami ne wadda bai wuce shekara biyar 5 ba Matarsa ta mutu wajan haihuwar Al'ameen , Sai Sulaiman Shima yana Aure amma kamar dai Kamal basu da yara, Sai Abubakar bashida Aure, sai Aliyu wadda ya fisu yarinta shima baiyi aure ba, sai kuma Haidar daya mutu shima bai tara iyali ba.Wannan kenanSai da aka kwana biyu da rasuwar wadda kwata-kwata zuciyar su bata kawo wai abinda suka aikata chan baya bane yake bibiyar su ba,Bayan kwana bakwai wadda da yawonsu sun dawo normal amma banda Aliyu dan har yanzu mutuwar bata bar jikinsa ba,Dare ne sosai wadda kowa ya kasance yana muhallinsa hadari ne sosai iska na kad'a wa mai k'arfin gaske ga wata irin walk'iya,Zaune Abubakar yake a gidansa yana d'an daddana computer windows gidan na kad'a wa da d'an k'arfi tashi yayi yana yatsine baki saboda duk a gajiye yake duk sai da ya rufe ko ina zai juya ya zaune kenan ya fara jin ana buga k'ofa da d'an k'arfi baiji wani tsoro ko fargaba ba ya nufi k'ofar,Bud'ewa yayi macece tsaye ta juye baya da sauri yace "wace a nan?" da sauri ta waigo tana Durk'ushewa k'asa cike da kuka da makyarkyata sanyi sanye take da kayan fulani tace "dan Allah ka taimaka ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.