FreeArewaPen original
ZAMAN GIDAMMU(Mai cike da kunci)
- 1views
- 30chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 01
*ZAMAN GIDANMU*_(Mai cike da kunci)_****:JamilaUmar315**Mallakar:Janafty**Arewabook:Jamilaumarjanafty**Na Sadaukar da labarin Zaman gidanmu a karo na biyu, zuwa ga My Anty(Auntysis) tare da ke My best Halima yusuf gwarzo, da jajircewan ku Zaman gidammu ya sake zuwa ma su karatu a karo na biyu. Nagode sosai Ubangiji ya sake cika zuciyoyin ku da Alherai masu yawa Ameen*_Ina gaida Nazifi yarima. Shima sosai ya ba da gudummuwarsa wajen sake zuwan wannan labarin a wannan karon, Janafty tace Madallah da Nazifi Allah ya yi ma rayuwa albarka Ameen._MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT ****B.CLEAR*Matso kusa kuji amfanonin b clear kamar Haka.....🔥🔥🔥🔥🌹 Koh kunsan b clear Yana maganin cututtaka da ake kwasa lokacin saduwa???🌹Ina maza da Mata masu matsalar viginal infection Wanda yake sa kankancewar alaura ga namiji mace Kuma jin zafin saduwa?? Kuzo ga b clear🌹Ina ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.