KOWA YA GA ZABUWA…Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

KOWA YA GA ZABUWA…

  • 1views
  • 30chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Page 1

KOWA YA GA ZABUWA...  (DA ZANEN TA YA GANTA)بسم لله الرحمن الرحيم FATIMA MUHAMMAD GURIN.             (Gureenjo)ADABI WRITERS ASSOCIATION Marubuciyar:*Zuhraa**Hamrah**Igiyar Rayuwa**Noor Iman**Ruwan Sama..**Lelewal**GAMON JINI paid*And Now *Kowa Ya ga zabuwa..*           *PAGE 1**FREE BOOK*Duƙe take a gaban murhun tana hura shi da iskar bakinta, daga idanunta har zuwa hancin ta da suka yi jajazir kasancewar ta fara tas zubar ruwa suke na hayaƙin da ya turnuke sararin wurin sbd kasancewar iccen ɗanya, hannunta da yayi baƙi sandiyar hura wutan ta sanya ta kamo ɗan kwalin kanta irin me yauki na da ɗin nan ta sa ta share hawayen idanunta kan ta mike a hankali tana gyara zanin da yake tsab tsab saboda tsananin tsabtarta sede a koɗe yake yayi fari fat....

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters30
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play