FreeArewaPen original
KARSHEN ALEWA ƘASA
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
'
Sample · Chapter 3
_____________anty Jamila nifa na ƙosa a sa ranar nan! Mai kike ci nabaka na zuba ne? Indai "Ismaeel ne kingama auran sa ba abinda zai hana ki aure sa, kin san malam mai gobe da nisa dai yace ki zo yau".. Duka ta kai mata a cinya, nifa namanta wallahi amma dai yanzu "anty mai kayan daɗi ki tashi muje kiban hakki na sai nazo na tafi"! Kamar kinsan nima a kame nake da ke....Hajiya tace tafa amince, idan baki yarda ba ki kira" zarah ki tambaye ta kiji".. hmmmm "Ismaeel kenan kaje kata kura mata kenan ka tilas ta ta ko"? No hajiya ita ta amince min bawai ta kura ta nayi ba....Daddy ne yace wai hayaniyar mai kuke ne? "Daddy barka da safiya, nazo ne kan maganar auren nawa da zan ƙara"!Toh ina jinka, tunda dai kana ce shi kenan......nima daman daddy nazo nafaɗa maku ne "zarah ta amince na ƙara auran".To to alhamdulilahi haka...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.