FreeArewaPen original
ASALINA by ANEESAT A. RIMI
- 1views
- 19chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Am hausa novel writer and am simply and friendly follow me and read my education,love story...bear with me. Aneelurv
Sample · 1
ASALINA...!©Hak'k'in MallakaANEESAT ABUBAKAR RIMIGODIYA:- Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah (SWA) daya sake bani ikon dawowa kan alk'alamina domin in fad'akar,ilimintar gamida nishad'antar da dukkan masoyana masu bibiyar rubutuna.GARGA'DI Labarina k'irk'irarren labari ne,idan yazo d'aya ko daidai danaka labarin to agafarceni. Ban yarda wani/wata yayi gigin juya man labari zuwa wata siga ba ba tare da izinina ba,yin hakan babban kuskure ne saboda haka a kiyaye. JINJINA Jinjina ga abokan kwarai baki bazai iya furta kalmar godiya agareku ba ubangiji Allah ya bar zumunci a tsakaninmu amin.SADAUKARWA:- Wannan littafi kacokam sadaukarwa ne agareki aminiyata ta amana AMINATU ABUBAKAR LAMID'O(Jannart Lamid'o) Alkhairin Allah ya isar Miki.****** ****** ****** ******#Arewabooks#Paidbook#500SHAFI NA 'DAYA#SHAFIN KYAUTA!SHIMFID'A "Tafiya takeyi cikin sauri tanayi tana waiwaye tamkar wadda ake bin bayanta". "Daidai kwalbati tasamu ta zauna yayinda take sauke numfashi Mai kafi gami da cewa Alhamdulillah". "Tabbas Allah bazai bashi nasara akaina ba,abinda take ta fada kenan aranta yayinda take dafe kanta da hannuwa bibiyu". Kuuuuuuu.....karar cin burkin da akasha gabanta yasa tadawo hayacinta yayinda tayi zumbur gami da daukan kullin kayanta zata arce a guje.Cikin sauri ya fito daga cikin motan tare Shan gabanta. "Haba Fulani Mesa bazaki tsaya ki saurareni ba?" Dassss! Gabanta ya Fadi... "Cikin mamaki ta dago kyawawan idanunta ta kalleshi ta fada a ranta..."uhm Wai fulani". Gaba takara ci ya Kuma tare ta Yana kokarin karbar kullin kayan dake hannunta. Kam ta Kuma makalesu a hammatanta. Zumburo Baki tayi cikin shagwaba malam dan Allah nidai ka kyaleni intafi wlh gida Zan koma indai bakwaso na shiga cikin garinku....ta kauda fuskanta yayinta take kallon saman titin. "'Kara kai kallonsa yayi gareta Wanda yakejin wani irin tsantsar kaunarta ya Kuma baibaye zuciyarsa...ji yake tamkar ya dauketa yasaka a motar". "Ya marairaice cikin kalan tausayi"...Dan Allah kizo muje muyi magana kinji. "Cikin tsoro da fargaba ta Kuma kallonsa"... Uffan batace ba. H'ab'ar bakinta yazo zai kama tayi saurin jaa baya... Kanta a k'asa "Dan Allah bawan Allah ka rabu dani intafi". "Idan Kika fad'aman sunanki da inda zakije nikuma zanbarki ki tafi"...magana yakeyi yayinda yayiwa kyakkyawan fuskan ta kurui. "Ni baiwar Allah ce Kuma cikakkiyar bafullatana shine ASALINA...."Amsar da ta bashi kenan ta juya zata ta tafi ya Kuma janyo d'an k'aramin mayafinta da yake sagale a kafad'anta.... 'kok'arin durkusawa yayi da fararen ka...
App exclusive
Continue “ASALINA by ANEESAT A. RIMI” in the app
The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.