FreeArewaPen original
HANYAR RUWA
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Complete
⚖️ 💧HANYAR RUWA💧⚖️ 💦The way of water 💦 Together 💪 BY 'KANWAR SOJA RUMMY'N ROYAL ZAHRA ROYAL ,A heart toching story 💔 say NO to rape❌ In the name of Allah the Beneficent the Merciful _After the successful of (FARASHIN SO &. RABI DANJA ) & ( FANSAR MACIJIYA), now we are back with ( HANYAR RUWA )_ 🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟* {R.S.W.A}*** masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_*Alk'alaminmu 'yancinmu* Page _1️⃣ In kina group ɗina bakya comments zan cireki* Ina mai rok'on ALLAH subhanahu wata a'la kamar yanda ya bamu iko da damar farawa lapiya yasa mu gama lapiya, ya kawar da idon shaid'anu akan mu,ALLAH yasa mu amfana da abunda muka zo dashi. Kano Alhaji BELLOH RABE mazaunin garin Kano state a chan gabashin 'kauyin Bichi, wane shahararren mayaudari mutum ne mai taurin zuciya da saurin fusata wanda ya kasance mai mugayen hallaye gwatar fillayin bayin Allah da gonar su, kota halin 'ka'ka ne zai kwace musu , da 'karfi da tsiya , mahaifin sa Malam Rabe ya kasance mutum da ake girmamawa a cikin wanan 'kauyin nasu ,ya kasance mai jan sallah liman a masallaci su ,wanda mutane sukayi amanna dashi gun rigo da al'kawarin da amana har suka fara mayar dashi tamkar mai gari ,akwana a tashi kuwa haka ya kasance sai da aka bashi wanan sarautar ta mai gari duk wani harkar filli da gona yana hannun sa ,su dai duk kyaun hallin sa Allah kan jarabawar bawa ta hanya daban daban ,hakan ta faru ne ta hanyar jarabba imanin Malam Rabe ta hanyar bashi wani fitttinin yaro mara jin magana wato BELLOH , Tun ranar da akace Malam Rabe ya kuma ga Allah ma'ana Allah ya mai rasuwa Alhaji BELLOH ya kwashi duk dukiyar sa da nashi da wanda ba nashi ba ya kuma cikin gari da zama , hankalin mutane ya tashi matukar gaske ganin yanda lokacin daya BELLOH ya kwashe dukiyar su a sannu a hankali a ka bishi birni sai dai abin mammaki ba da gaban ba yana ganin su yasa aka kawo m...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.