FreeArewaPen original
MAHAIFINA NE SILAR KOMAI
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Complete
😢💔MAHAIFINA NE SILAR KOMAI 😭😢💔* MALLAKIN *FATEEMAH RABI'U* *(ZAHRA ROYAL STAR🥰)**🌟 ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟* {R.S.W.A}*** masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_*Alk'alaminmu 'yancinmu*GARGAD'I: ban yarda wani ko wata ya chanza min book ba ta kowacce siga ba saida izinina, in kunne yaji jiki ya tsira.🧏♀️*SADAUKARWA: Ga Mahaifiyata jinjina gareki uwa ta gari uwa d'aya tamkar da dubu, ubangiji Allah ya d'oraki akan makiyanki ya biyaki da gidan aljannah komi na zama kece sila Ina matukar alfahari da zamantowa d'iya a gareki, wannan book nakine JINJINA-JINJINA🥰👍*TUKWICI: Ga *SAHIBAR ROYAL STAR* shugaba ta gari mai burin ta ga munyi rubutu dai-dai da zamani. Ubangiji Allah ya biyaki da gidan aljannah.MARUBUCIYAR:*RAYUWA* *WATA RANA SAI LABARI* *ASMA'U (MA'U)* *SA'ADATU* *YAZDAD* *NOW**MAHAIFINA NE SILAR KOMAI* *Labarin daya kunci ban tausayi nadama marar amfani kunci da Dana sani kai harma da nishad'i ban haushi, da dai sauransu,*GAJARAN LABARI NE, Duk Yadda Yazu Haka aka Tsara Labarin Kuma Haka za'a Gansa Ba K'ari a ciki* *بسم الله الرحمن الرحيم**وصلى الله عل النبي الکريم*KANO:Garin yanayin sanyi yayi lufluf dashi, yanayin saiya bada wani yanayi mai ban sha'awa,*DANBAZAU ESTATE*Kai dakaji sunan unguwar kasan tamasu dashi ne, unguwace wadda ta amsa sunanta, sai ka kai mai kud'in gaske kake zama a cikinta, Unguwar shuru yanayin da ake ciki kai saika rantse a kasar waje ce ko Ina shuru, wani irin kid'an jita ke tashi daga wani lungu na unguwar mai dad'in sauraro,Da sassarfata na k'arasa dan in d'akko muku rahoto , wata iriyar makaranta ce ta koyan kid'an jita ce mai shegen kyau yadda kikasan irin school's d'in nan na kasashen k'etare, Komi a tsari suke yinsa inda ta kasance makarantar mata ce kad'ai, shiga nayi matane kyawawa basuda wani yawan azo a gani komi dai a tsare yake, Wata kyakkyawar matashiyar budurwace ke jagorantar kid'an ta juya baya inda bayanta kad'ai ake iya gani sanye take da wasu irin sari irin na India wadda ta d'aurashi kai ka rantse yar Indiar ce ta rufe ko Ina na jikinta, kid'an take cike da kwarewa da sanin madakar aykin, Wani d'an dattijo ne ya fito daga wani Office sanye yake da farin gilas a idonsa, d'an tsayawa yayi yana murmushi kallonsa yakai ga wannan matashiyar budurwar, yace *"ANAM"* d'an juyowa tayi a hankali tana mai aje jitar, wadda ta yane fuskarta da wani mayafi wadda idanuwanta kad'ai ake iya gani, Wow idanun kansu sai susa...
App exclusive
Continue “MAHAIFINA NE SILAR KOMAI” in the app
The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.