RUHI BIYUFree

ArewaPen original

HorrorFreeCompleted

RUHI BIYU

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · Complete

💀 RUHI BIYU☠️💀**Littafin had'aka*💪MALLAKIN*©Fateemah Rabi'u (ZAHRA R noOYAL STAR)*     &*K'ANWAR SOJA**بسم الله الرحمن الرحيم**وصلى الله عل النبي الکريم*PAGE 1️⃣➡️2️⃣__________________✍️ Wani daji ne mai cike da yawan shuke-shuke da yalwar iska dajin cike yake da firanne masu kyan gaske, yanayin dajin sai ki rantske kice ba kowa a cikin k'arar motoci naji da sauri na waiga bayana dan na shagala da kallon dajin, Da sauri na idasa inda wannan motocin suka tsaya dan in d'akko muku rahoto, Wasu gidaje ne guda biyu a cikin dajin duk girman dajin kuwa masu matuk'ar kyawu yanayin gidajan sak irin na turawa, Ahali ne guda suke sakkowa daga motocin tare da kayan su nik'e-nik'e suke d'aukar kayan tare suke da ma'aikatansu daga alama sabon gidane zasu tare gidan dake kallonsu suka nufa daga alama shine nasu, na kusa dasu kuwa dana waiga na kalli gidan ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play