ASMA'U (MA'U)Free

ArewaPen original

Short StoryFreeCompleted

ASMA'U (MA'U)

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · Complete

27, 4:18 PM] Fateemah R🥰: *ASMA'U* (MA'U)NA👇FATEEMAH RABI'U CEBISSIMILLAHIBan zarce ko ina ba sae a wani kauye gsky qauye ne ba irin sosae din nan ba wani gidan qasa ne na hanga katangar gidan duk ta zube shiga ne gidan wae daga ganin wannan gida ana fama da talauci, cannah hango wata yarinya a dakin qasa ko tabar ma babu kwance tana bacci daga gani baccin ma ba dadinshi take ji ba, can saiga wata mata ta fito tana kiran ASMA'U, Asma'u ke Asma'u daga gani wannan yariyar take kira mae bacci ai cikin gigicewa Asma'u ta tashi ta fito tace INNAH, gani dan ubanki wazai je yayi min karan dora sanwa dan uwarki maza zo ki yomin karan sanwa,  Asma'u tace Innah wllhy ban da lpy zazzabi ke damuna ai Innah najin haka ta fara masifa ae koh mutuwa zaki sai kinyo shi shegiya mai bakin halin tsiya da bakin jini, duk qawayanki na kauyen nan duk sunyi aure amma ke kin kasa aurowa saboda bakin jini shekaronki shabiyar amma gaki nan zaune a gida, ita dai Asma'u tai shiru tana aikin hawaye˜­ danta saba da wannan fadan nah Innah amma in akae mata wannan gorin nata kasa auruwa kasa jurewa take sata zubar da hawaye duka ma nawa take.Inna tace au tsayawa kikai kina kuka ai kuwa Innah ta kama Asma'u saida tai mata bugun tsiya sana ta sake ta dan mah karta kasa yima ta karanne shi yasa, kuma wllhy in baki tashi kika yimin karan nan ba wllhy kika dawo gidan nan nida ke ne cewar Innah,Haka Asma'u ta tashi jiki ba qarfi ga bugun data sha jikinta duk ciwu yake mata amma haka Innah dan rashin imani ta tasa ta gaba saeda taga ta fita yin kara.Haka Asma'u ta nufi daji tana kuka haka tayo kara ta dauko hanyar gida tana tafiya tana tunanin iyayanta da suna nan da duk wannan abun bai faro da ita ba, ta share hawayen da ke zubo mata harta isa gida .Innah na zaune bakin murhu tana cika tana batsewa wai Asma'u ta dadi bata kawo mata kara ba ai tana ganin Asma'u ta shigo gidan haka ta kama ta kara lakada mata na jaki saida taga ta kasa koda daga hannu sana ta rabu da ita, haka Asma'u ta rarrafa ta shiga kodandan dakinta wadda koh arzikin tabarma babu ta samu tadan kwanta tana kuka mai taba zuciyar mai sauraro.WACECE ASMA'UMalam mudi shine mahaifin Asma'u ya tasu cikin talauci da wahalar rayuwa yana saeda kayan miya ne a qauyen su yana bin kasuwanni a haka yaje wani kauye ya hadu da Maryama mahaifiyar Asma'u tunda ya hadu da ita yaji yana sonta haka baiyi sanyi ba ya nemi auranta an bashi auran maryama inda suka tare maryama macece mai hakuri da juriya da sanin ya kamata macece kyakkyawar gaske bafullatana ce duk abin da mijin ta malam mudi ya samu tana hakuri dashi su rufa ma kansu asiri shi yasa mlm mudi ke kara sonta suna zama na fahimtar juna, haka har suka shafe shekara biyar Allah bae basu haihuwa ba, tohm nan fa dangin mlm mudi suka tasusu gaba akan sai ya ka...

Continue reading free chapter

App exclusive

Continue “ASMA'U (MA'U)” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play