YAZDADFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

YAZDAD

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · Complete

Bayan mama ta gama mana huduba nida khadija duk sae muka tsinci kanmu cikin wani yanayi munaji kamar kada mutafii school din duk jikinmu yayi sanyi馃槩A haka dae mu katshii mu ida hada sauran kayan mu abun kwanin ban tausayii Haka muna ji muna gani maka rabu da mahaifiyarmu badan muna so A haka muka kama hanyar kano har muka Isa muna cike da tunanin mahaifiyar mu 馃槬ita kuwa ramla tunani fal a xuciyarta kala kala wae ynx wace irin rayuwa xasuyi sukadae Ko da suka Isa garin Taxi ce suka hau ta Kaesu BUK koda ta kaesu ta ajeyisu a bakin gate tare da tilin kayansu a haka suka samu suka tambayu gate man ana shiga da napep I xuwa hostel sae gate man din yace masu aa Amma tunda su baqi ne xae masu wnn alfarmar a haka aka samu napep ta kwashe kayansu sae xuwa Gidan dalibae watau hostel koda aka ajesu ramla a bakin hostel sae ta dauko takardar kudin hostel dinsu dasuka biyu a haka har taga number dakinsu.......Allah sarki ramla ta rasa suwa xasu tambaya ina ne dakinsu ga kuma yan matana nan anata hawan wanka wasu na fitowa daga hostel wasu na shiga duk wacce su ramla sukayi niyar yiwa magana sae suga ta hade rae 馃ズA haka har Allah ya hadasu da wata ramla tace mana "baiwar Allah don Allah mu baqine muna neman room 22 ko xaki ita nuna mana?", sae ce masu tayi "laa sisters ba komae xan nuna maku nima ae bakuwa ce kuma naji kince room 22 ae room dinmu daya", Ramla sae taji dadin hkn har cikin ranta tace "mungode Wnn sister din tace", "bakomae" sae ramla ta tamabye ta "baki pada mana sunanki ba?", sae tayi murmushi tace "suna na Asmau Usman Amma ampi kirana da Asmy kupa baku padamn ba", Ramla tayi caraf tace "ni Sunana Ramla ga kuma yaruwata Khadija", Asmau tayi farin cikin saninsu tace "nice to meet you All", a haka Asmau ta tayasu Ramla da Khadija kwasar kayansu ixuwa cikin hostel har cikin room dinsu Room din dae bawani girma gareshii ba Kadage ne irin na Yan boarding dinn sae Sama da kasa kuda 3 kenn mutum 6 ke xaune a room din kenn a haka asmau ta nuna masu Ramla gadonsu tunda dama shi kadaeni ba mutane haka dae su ramla suka hada kayan su asmau ta tayasu suna ta fira Sama sama Koda suka gama hada kayansu ashe Asmau har ya fara hada masu girki basu sani ba baajima sae ga Asmy dauke da plate din indomie da kwae tace dasu "Ramla nasan kun kwasu gajiyar hanya ga yunwa kuma to kuxo muci abinci dayake nima duk yau bancii komae ba", Ramla da Khadija sunyi farin cikin haduwarsu da Asmy suka mata godia suka fara cin abinci a haka Asmy na Dan jansu da lavari har suka gama cin abincin A bangaren Yazdad kuma yana cikin dakin shi kwance yau ko wajan Ummy baeje ba ya gaesheta hknn kawae ya tashi ya shiga toilet ya yi wanka ya saka wata haddaddiyar riga da wando na wani yadi marar nauyii blue black kalar yadi. Ga kuma Yazdad fari gal fan ya...

Continue reading free chapter

App exclusive

Continue “YAZDAD” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play