MIJIN MATACCIYAFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

MIJIN MATACCIYA

  • 1views
  • 51chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Nana Aishatu by name. I never wanted to be famous i only wanted to be great!!📚✍️

More from @ummishatu

Sample · SHAFI NA ƊAYA (ƊANƊANO)

  *1* ~~~ *C* ikin dimuwa,damuwa da tashin hankali mai tsanani yasake damke hannayenta dake cikin nashi wani irin gumi na keto masa tamkar anyi masa b'arin ruwa aka, idanuwanshi jajur suke sannan kuma sun kankance mutuka,Anata bangaren itama hakan take domin inbanda hawaye babu abinda take fitarwa, kwalla ce ke ta faman tsiyaya daga cikin kwayar idanuwanta,"Wai wannan wanne irin shashanci ne haka....? Kai balarabe bazaka kyaleta ayi maza aje ayi mata aikin nan da za ayi mata ba?" Muryar wata yar dattijuwa ya karade wurin da suke, tamkar ansake fama masa wani Miki dake tare dashi haka yayi domin rikon da yayi mata yanzu har yaso yafi na dazu, cikin jarumta da dauriya gamida juriya irinta maza yayi mata wani basaraken murmushi mai tafiya da hankalin duk wata ya mace, cikin karfin hali da kokarinsa na hadiye kukan dake gab da balle masa ya saka kwayar idanuwanshi cikin nata sannan cikin sanyin muryarshi wadda ta hadu da yanayi na tashin hankali da yake cikin yace,"Is ok my heart.....daina wannan kukan haka,insha Allah zaki shiga lafiya sannan zaki fito lafiya domin kullum addu'ar da nake yimiki kenan.... Allah yayi miki albarka yar aljannah insha Allah tare zaku fito da kyawawan twins dinmu masu kama dake....."Kawar da kanta tayi daga kallonshi tana zubar da hawaye,"Kayya.....kayyah Rabin raina,bana jin zan sake rayuwa dakai acikin duniyar nan....nidai kawai ka yafe min,ka yafe min duk laifin da nayi maka a iya zaman mu sannan koda na mutu to ka sanyawa yaranmu sunan da kayi min alkawarin zaka sanya musu....ina tsananin sonka mijina...."Bai kai ga buda baki ba yaga ta sake burkicewa ciwon haihuwa yadawo mata sabo fil fiyeda dazu babu bata lokaci ma'aikatan lafiya dake tare dasu sukayi azamar tura gadon da take kwance akai zuwa dakin da za ayi mata aiki wanda har lokacin yana rike da hannunta dukkaninsu suna hawaye amma sai dai shi nasa hawayen azuci yake yi ahaka aka shigar da ita cikin dakin shikuma dan dole yaja burki daga bakin kofa bawai dan yasoba.Daga wajen da yake tsaye yagagara zama sai faman sintirin kaiwa da komowa yake yi yanata faman hade hannayensa wuri daya yana runtsewa gamida da runruntse idanuwa acikin zuciyarsa kuwa baida addu'ar da ta wuce,"Ya Allah ka sauki Ramlat lafiya,ya Allah kafito min da abinda ke cikin cikinta lafiya......" Haka yaketa faman fada har tsawon mintuna talatin, Yakumbo mariya tayi tayi dashi akan ya nemi wuri ya zauna amma yakasa tamkar wani sabon soja haka ya dake yanata kaiwa da kawowa,zuwa can yajuya ya kalli wurin da yakumbo mariya ke zaune bayan ya duba agogon dake daure a tsintsiyar hannunshi wanda ya nuna kimanin karfe 11:30 nadare,cikin sassarfa kamar kazar da kwai ya fashewa aciki yanufi wurin yakumbo mariya,cikin russunawa yace,"Yakumbo bari naje nayi salla ina dawowa....""Ko kaifa,yawwa d...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters51
premium38
01

SHAFI NA ƊAYA (ƊANƊANO)

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now
02

SHAFI NA BIYU (ƊANƊANO)

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now
03

SHAFI NA UKU (ƊANƊANO)

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now
11

SHAFI NA GOMA SHA ƊAYA

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now
12

SHAFI NA GOMA SHA BIYU

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now
14

SHAFI NA GOMA SHA HUƊU

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
15

SHAFI NA GOMA SHA BIYAR

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
16

SHAFI NA GOMA SHA SHIDA

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
17

SHAFI NA GOMA SHA BAKWAI

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
18

SHAFI NA GOMA SHA TAKWAS

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
19

SHAFI NA GOMA SHA TARA

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
20

SHAFI NA ASHIRIN

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
21

SHAFI NA ASHIRIN DA ƊAYA

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
22

SHAFI NA ASHIRIN DA BIYU

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
23

SHAFI NA ASHIRIN DA UKU

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
24

SHAFI NA ASHIRIN DA HUƊU

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
25

SHAFI NA ASHIRIN DA BIYAR

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
26

SHAFI NA ASHIRIN DA SHIDA

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
27

SHAFI NA ASHIRIN DA BAKWAI

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
28

SHAFI NA ASHIRIN DA TAKWAS

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
29

SHAFI NA ASHIRIN DA TARA

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
30

SHAFI NA TALATIN

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
31

SHAFI NA TALATIN DA ƊAYA

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
32

SHAFI NA TALATIN DA BIYU

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
33

SHAFI NA TALATIN DA UKU

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
34

SHAFI NA TALATIN DA HUƊU

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
35

SHAFI NA TALATIN DA BIYAR

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
36

SHAFI NA TALATIN DA SHIDA

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
37

SHAFI NA TALATIN DA BAKWAI

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
38

SHAFI NA TALATIN DA TAKWAS

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
39

SHAFI NA TALATIN DA TARA

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
40

SHAFI NA ARBA'IN

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
41

SHAFI NA ASHIRIN DA ƊAYA

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
42

SHAFI NA ARBA'IN DA BIYU

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
43

SHAFI NA ARBA'IN DA UKU

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
44

SHAFI NA ARBA'IN DA HUƊU

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
45

SHAFI NA ARBA'IN DA BIYAR

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
46

SHAFI NA ARBA'IN DA SHIDA

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
47

SHAFI NA ARBA'IN DA BAKWAI

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
48

SHAFI NA ARBA'IN DA TAKWAS

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
49

SHAFI NA ARBA'IN DA TARA

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
50

SHAFI NA HAMSIN

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
51

SHAFI NA HAMSIN DA ƊAYA (ƘARSHE)

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play