FreeArewaPen original
Kukan Zuci Book 1
- 1views
- 2chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Kukan Zuci book 1 chapter 1
���� Kukan ZuciWritten by Novels Elite.Wannan labarin ƙirƙirarre ne idan kaji yayi da rayuwarka/ki ayi haƙuri domin banyi hakan dawata manufa ba sai don nishaɗi. Wannan Labarin kuma kajere ne ba mai tsawo ba sabodawannan shine littafina na farko.Page 1.Free pageMisalin ƙarfe 7:20am (na safe) Zaune suke a falo suna karin safe (breakfast) domin su tafimakaranta Nabil ya Kalli Annan su yace, "Abba idan na girma na gama karatu zan zama likitaidan baka da lafiya Ni zan dinga kula da kai," kallon sa kawai Abban nasu yayi tare da sakinMurmushi na jin daɗin abinda yaron nashi ya fadi, domin kuwa yaji dadi sosai. Nabil yaro newanda bai wuce shekaru biyar da haihuwa ba, kyakkyawa ne kuma shi kaɗai ne Alhaji KabirMahi ya haifa Bayan shekaru goma (10) da Auren su tare da Hajiya kubrah. Ƙarfe 7:40 Alh. KabirMahi ya kammala cin abincin sa domin shima zai tafi ofis ya ɗauki Nabil da j...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.