FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Page 1
Kwata kwata ya manta cewa wayarsa ce jone a jikin lasifikar motar dake tafiya da su daga sabon Gari zuwa Anguwar Jeune cadre, hakan ya sa ya gyara zamansa daga gaban motar dake dauke da su, su uku yana sake buga numbar yarinyar nan ama cikin ikon Allah sam ba'a daga ba.Da mamaki ya sake dubawa, eh lalle numbar ce, tunda aka turo masa numbar da hoton mai numbar bai cenza komaiDa dan dabara ya kalli wanda ke hakimce a bayan motar yana kallon hanyar nan baya ko kiftawa hannunsa sama wajen girarsa a hankali yana shafa wajen yana tunanin abinda ke cikin ransaA kira na kusan tara aka daga wayar, sai dai babu amsar da aka bada da ta wuce shiru da shuuuuuuuuuuu tamkar karar fanka"Asalamu alaiki, dan Allah ina magana da RAUDA ne?" Ya fada yana sauraro da tabacin zai ji amsa daga ɓangaren wace aka kira da RAUDA domin a irin labarin da aka bashi na ita din wacece ya san ko Muryar yaro karami ta ji ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.