J I D D AFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

J I D D A

  • 1views
  • 13chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Mikiya 🦅💕

More from @nimcyluv

Sample · 1: Released from jail

A zaune yake aƙasan wata tabarma an rufesa cikin wani ɗan kurkoku irin wanda ake ajjiye masu manyan laifin gidan yari,wani ma'aikacin gidanne yazu ɗan ƙaramin wajan da aka rufesa hannu yasa cikin aljihunsa ya ɗauko tulin keys,wani babba ya ciro sannan yasa ya buɗe ƙofar kallon mutumin ciki yay sannan yace"sir you are free now congrat"ya faɗa yana kallonsa, ko inda yake bai kalla ba bare yasa ran zai bashi feedback na tayashi murnar fita daga gidan yarin,lumshe gajiyayyun idonsa yay tare daya mutsa fuska kamar zaiyi kuka,a hankali ya miƙe tsaye tare da kakkaɓe jikinsa tare da fituwa daga cikin ɗan ƙaramin ɗakin,babu wanda ya kula harya gama fita ya nufi babban get ɗin gidan yarin tsayawa yay tare lumshe ido yana shaƙar iskar gari wacce ya daɗe bai shaƙa ba,ci gaba yay da tafiya har yazu bakin get ɗin kwaɓe fuska yay jin hayaniya tayi yawa hannu yasa ya dafe forehead ɗinsa wanda yake bara ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters13
premium7
02

2: Cancelled the visit

Free sample
Updated 3 months agoAvailable now
06

6: When a destiny call

Free sample
Updated 5 months agoAvailable now
07

7: Make a decision

Premium
Updated a month agoAvailable now
08

8: Hearts careless

Premium
Updated a month agoAvailable now
09

9: Amra's house

Premium
Updated a month agoAvailable now
10

10: The begining of beging

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
11

Drug

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
12

Back to home

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
13

Sameer

Premium
Updated 2 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play