TSAKA MAI WUYA.Free

ArewaPen original

ActionFreeCompleted

TSAKA MAI WUYA.

  • 1views
  • 21chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · D'AND'ANO.

*D'AND'ANO DAGA LITTAFIN TSAKA MAI WUYA.**NA MARUBUCIYA JAMILA UMAR JANAFTY*****:JAMILAUMAR315**AREWABOOKS:JAMILAUMARJANAFTY**MARUBUCIYAR LITTAFIN TA FITA ZAKKA, SAIFUDEEN DA KANA NAKA.*_*BISMILLAHIR RAHMANUR RAHIM*_Haka kurum na ji na kwana da zumud'in tafiyar mu tarewar Adda Rukayya. Abunda bai cika Damuna ba kenan wato shiga Mutane, shiyasa ko D'anwake ranar asabar d'in ban yi ba nace ma Amma zamu huta.Amma tace daman ai ni ce ba na son jikina ya Huta ammh tuni tace na rika Hutawa ko sau d'aya a sati.Tun safe na yi wanka na shirya Tunda Habiba tun jiya ta tafi, sai da na tsaya na yi ma Amma abinci na gyara daki wanka ne kada'i ba tayi ba tace min jikinta sai a hankali bazata iya wankan nan ba kila sai zuwa gobe.Sai na Rabu da ita kawai daman mun yi da Ramatu zan biya mata mu wuce tare.Inna talatu kuma tare zasu tafi da Adda Fati da zata biyo ta nan gidan su wuce. ina gidan kafin n...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters21
premium0
21

K'arshen littafi na d'aya.

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play