FreeArewaPen original
KWANKWASON JIMINA!! (MAI WUYAR SHAFAWA)
- 1views
- 100chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Alhamdulillah!!โฅ๏ธ
Sample ยท FREE PAGE 1
*_KWANKWASON JIMINA!!_* _(MAI WUYAR SHAFAWA)_ ๐ฆฉ๐ฆฏ๐ฆพ_NA__NANA HAFSATU_ _MX_*_ZAFAFA BIYAR 2024_**_arewabooks:mssxoxo_* *_Free page :01_*_wannan LITTAFI mai suna a sama kirkirarre ne, wasu sunayen, garuruwa, abinci, al'adu da sauran su duk kirkira ce. Idan hakan yayi dai dai da rayuwar wani ko wata... Toh akasi aka samu๐__ุจูุณูู ู ุงูููููู ุงูุฑููุญูู ููู ุงูุฑููุญููู ู_ _________01_ *YANKIN BUNZA...* Mutanen da suka fara zama a yankin bunza makera ne da suka tashi daga garin GAFA domin neman kasa mai arzikin zinare, wacce za su sarrafa su yi karfe da ita mai ado..Mutanen sun yi dace da samun kasar mai kunshe da sinadarin zinare, sannan kuma mai albarkar noma da ruwa da dazuzzuka da za a iya yin farauta... Wajen ya kuma kasance mai matukar tsaro kasancewar akwai manyan duwatsu da tsaunuka, da mutane ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.