GUDUN ƘADDARAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

GUDUN ƘADDARA

  • 1views
  • 187chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Am a writer,i dream while awake.

More from @huguma

Sample · Page 01

*_Bismillahir rahmanir rahim_*🏃🏽‍♀️ *_GUDUN ƘADDARA_*🏃🏽‍♀️*H U G U M A*PAGE 01*_Da sunan Allah me rahama me jin qai,dukkan yabo da godiya sun tabbata ga ubangijin talikai,tsira da aminci su tabbata ga shugaban halitta annabi muhammadu S A W__wannan karon labarin namu zai sauka ne a qasar nijer,duk inda akaga kuskure ko gyara sai ayi haquri,domin ni banigerian ce😂_*_N I J E R maraɗi_*      Tun daga taku me nisan tazara tsakaninka da ainihin layin,amma kuma kana iya jin tashin sautin gangar kidan data karade kusan kowacce shiyya ta unguwar.        Lokacin da ka cimma nasarar isowa layin kuwa,taron dandazon samari ne da 'yammata 'yan bana bakwai,wadanda rayuwa da kuma duniya ke musu dadi suke cashewa,wasu cikin ainihin tsakiyar filin da aka bari domin bawa masu sha'awar taka rawar da kyau,wasu kuma daga bayan fage su...

Continue reading

App exclusive

Continue “GUDUN ƘADDARA” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play