SAƁANIN TUNANIFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

SAƁANIN TUNANI

  • 1views
  • 7chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · SAƁANIN TUNANI

SAƁANIN TUNANIAysha D Fulani3&4Ɗagowa ta yi tana girgiza kanta ta hango mahaifiyarta wadda tai mutuwar tsaye a bakin ƙofah shigowa falon sakamakon furucin Abba da ya doki kunnuwanta. "Umma!" ta kira sunan ta idonta na tsiyayar da hawaye "Nasan ko kowa zai zarge ni akan abin da ake cewa na aikata tabbas a matsayin ki na uwa wanda ta sanni tun ban san kaina ba zaki iya shedata ki faɗa musu gaskiya, kin sanni Umma, kin san mai zan aikata ki zo ki faɗa musu ba ni na aikata ba. wallahi ban kashe Ahamd ban......." Kuka ne ya ci ƙarfinta ta kasa furta abin da take son faɗa.Hawayen da ya cika kwayar idon Umma ne ya samu nasarar gangarowa kuncinta, zuciyarta ta cushe da wani irin zafi-zafi da take ji yana ziyartar ta. 'Wannan wani irin baƙon al'amari ne? Wani irin iftila'i ne?' Ta ambata a cikin zuciyarta kafin daga bisani ta faɗi kalmar "Inannalilahi wa inna ilaihir raji'iun!" A kan laɓɓanta...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters7
premium3
05

SAƁANIN TUNANI

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
06

SAƁANIN TUNANI

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
07

SAƁANIN TUNANI

Premium
Updated 2 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play