RANA DUBUFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

RANA DUBU

  • 1views
  • 110chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · 001

*🌺RANA DUBU...🌺*   *~A KINGDOM AND ROMANTIC LOVE STORY~*_STORY AND WRITING BY_*©️®️JAMEEY*_M W A__WRITER OF_*NIDA UWARMIJINA**BUƊARƊIYAR SOYAYYA**DA'IMAN ABADAN E. T. C* _20/9/2023_001*MASARAUTAR MALI**2:30am*Cikin kuka da zafin raɗadin haihuwa ta kamo hannun wata mata dake gefenta tana aikin hawaye,kallon ɗaya zakayi masu ka gane yanzun yanzun mai haihuwar tayi ta,dan ko uwa bata daɗe da fitowa ba,kuka take cin karfinta dan ko motsi daƙal take yin shi ga jaririn da yake ta kuka tun da ya fito duniya ta ɗauka tana mai kurama fuskarshi ido tausayinshi ne ya kamata ya shigo duniya mai cike da ƙalubale da kuma sarƙakiya iri iri..balle a inda a haifeshi gidan sarauta, gidane mai cike da qaddarori daban daban..ta tabbata idan har ta bar wannan yaron a wannan gidan mugayen mararsa imani ba zasu taɓa barin yaron yakai labari ba, saboda wani buri nasu marar taushe da kuma r...

Continue reading

App exclusive

Continue “RANA DUBU” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play