FreeArewaPen original
FACALA
- 1views
- 40chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I proudly a writer,i lov hausa novels
Sample · chapter 1&2
_*🌈F𝘼C𝘼L𝘼 🌈*_ {{}}Ta fi kishiya🔥{{}} _BY__*©UMMU M𝘼HER(MRS GREEN)*_💚*_***✅_**** https://arewabooks.com/user/rabiattu0444*_M𝘼RUBUCIY𝘼R_*1-Uwar gidana2-Auren dole3-Ruhi ɗaya4-Farouk5-Inayatullah6-ƙaddarar Rayuwa ce7-Akan aiki na8-Jamila9-Doctor Nawwara10-Darasi11-Silar fyaɗe12-Basma13-Abin cikin ƙwai14-Ɗinyar makaho15-Inda ba ƙasa16-Zulfah 17-Asanadin abayar sallah.18-Facala🔥.*Doka🧧*Ban yarda wata/wani ya canjamin labarina ta kowacce siga ba,idan mutum ya aikata shi da Allah.*بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم*_Da sũnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ƙai._*➡️1 & 2*………...shiri ake sosai na tarar ɗan gata autan Momma,kai ka ce wani biki akeyi agidan ko wani sashe na gidan zaka ga suna cike da nishaɗi da kuma murnar dawowar Autan Momma,har anko akayi na murnar dawowarshi gwanin sha'awa maza suna sanye cikin cort fara sol da kuma wandonta baƙi,ya yinda aka yiwa gaban rigar ƙwalliya da flower me ratsin ja an rubuta love ajiki.mata kuma suna sanye da dogayen riganu masu santsi maroon colour wanda duk suka yi gown dashi ƴammata sune masu wannan kalar,manyan mata kuma less ne me ruwan baƙi da Red,abin dai sai wanda ya gani gwanin sha'awa.daga can gefe wata matashiyar budurwa na hango tana shirinta ahankali tamkar dai babu inda zasu je taro babban baƙo,tana cikin saka ɗankunnenta taji ana ce wa"Autar Momma fito mana,kinsan ba bro baya son jiya kuma jirginsu ya kusa sauka".Ɗan turo bakinta tayi kamar za tayi kuka ta ce"Allah ni don Momma tace in shirya Allah da bazan fito bama".daga can me kiran nata ta ce"ato oya les go dai ku ki fara da dukan soja".banza tayi mata ko ɗaura ɗan ƙwalin bata yi ba ta fito da achogen takalminta tana tafiya cikin nutsuwa.kowa ya shiga mota aka tafi filin jirgi don tahowa da babban baƙo wato Canal Aliyu .A. Aliyu wanda aka fi sani da Triple A haka sunansa yake tun a primary har izuwa yanzu da yake a matakin Canal.Sosai ƴammatan ke ɗokin ganin Canal,kowaccensu taci adonta na kece raini duk da ankon kala ɗaya ne amman kowacce da stile ɗin ɗinkinta mai ban sha'awa,don kowacce ba laifi tayi ba ƙarya gaskiya sai dai hasadun iza hasadan.kowacce kuma sai bin ƴar uwarta take da harara har da ɗan tsuke fuska,alamun fa cewa kowaccensu ƴar jaraba ce jiran ƙiris take yi😂.Ko a filin jirgin ma sai da aka ɗan raba hali,don kowaccensu tsayawa tayi jikin mota wai ita zai fara gani daya fito,Autar Momma sai kallansu take tana dariya,don tun ba yau ba tasan wanene Bro Aliyu mutum ne mai shegiyar kafiya da kuma ɗauke kai aduk abinda kasa wai don ka burgeshi sai ma gwaleka da zaiyi,don ba ma sai ya kalli fuskar taka bane zai san ka sanya wani abu? idan kuwa kaga yana hira har da ɗan murmushi,to fa kada ka tam...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.