SIKIDOOFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

SIKIDOO

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Sunana Halima.hz, ni marubuciya ce, kuma ƴar kasuwa mai siyar da nau'in sutturun sawa. Ina rubutu don in rayar da abubuwan da mutane ke ji. Ba na rubutu don nishaɗi kawai, ina rubutu don motsa tunani. Kowanne labarina yana ɗauke da murya...

More from @halimahz

Sample · 1

Sararin samaniya yay haske, rana ta ƙwalle, zafin ranar na dukan jiki da ke haifar da zubar zufa a jikin kowanne rai mai motsi. Tun daga tsakar gida inda su ke magana da mahaifin nata ta baro shi a guje zuwa ɗakin mahaifiyarta tana kuka tana cewa,"Don Allah Umma ki yiwa Abba magana ni na ce bana sonsa, ya bar ni na auri Ahlan, idan har ban auresa ba zai ce na ci amanarsa, kowa ma zai ce na yaudare shi, Umma za'a koma yi mana kallon mutanen banza, kuma ni babu wanda na ke so na aure sai..............".Wuf mahaifiyarta ta rufe Mata baki tare da rungumeta ajikinta saboda gudun ka da ta ida faɗar abinda yake zuciyarta. Don muddun ta ida akan kunnen mahaifin nata har ita ba zai raga mata ba.Ashe sanda ta rugo ɗakin kusan tare da shi suka iso, tsaye kawai Yayi Yana kallonsu cikin ƙunar rai yana faman jijjiga kai.Rufe bakin na ta yayi dai-dai da doka musu tsawa da Yayi,"mene abin rufe mata...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play