FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Simple minded
Sample · CHAPTER 1
CUTARWA!P1MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION⚠️⚠️*Ƙirƙirarren labari ne, duk abun da aka gani a ciki, yayi kamanceceniya da wani abu, na zahiri ko makamancin haka, arashi ne**Haƙƙin mallakata ne, ban yarda a juya mini shi ta kowacce irin siga ba, sai da izinina"*BRIGHT PENS*(FREE BATCH)Gagarawa Jihar jigawa.Kasancewar wata ya nausa, domin kuwa watan jumada ula, ya kai kwanaki ashirin da biyar, wanda yake dai-dai da watan Nuwambar shekarar miladiya.Mislain ƙarfe biyu da rabi, dare ya tsala, duhu ya mamaye ko ina, baka jin sauti ko motsin komai, sai kukan ƙananan ƙwari, da sautin busassun ganyen bishiyu, da iska ke kaɗawa lokaci zuwa lokaci.A dai-dai wannan lokacin da kusan galibi mutane ke kwasar bacci, ni kuma har a lokacin idon ta tamkar an soya, babu alamar bacci a tare da idanun nata, sakamakon bushewar ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.