FreeArewaPen original
SAKI RESHE...!
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Full house wife# Ngizim tribe from Potiskum LGA Yobe State # Living at BADE LGA Yobe state Nigeria # Also a student af computer science @ Yobe state University (YSU)# A writer of Hausa Novels.. #
Sample · Page 2
*SAKI RESHE.....!*_FATIMA ADAMU FATE_ *©️OUM MUMTAZ.* *PAGE 2*Bayan fitar sa bai fi da minti talatin ba ina zaune a parlo ina kallo naji ana knocking,da mamakin baƙon da zan yi a dai-dai lokacin saboda ko tara na safiya ba ta cika ba na miƙe naje na buɗe ƙofar. Fuska ta na sake daga ɗaurewar da yake tun da garin Allah ya waye cikin nu na na ji daɗin ganin su duk kuwa da ba hakan bane a cikin raina nayi musu barka da zuwa, mu ka shiga cikin parlon tare ina biye da su a baya..."Tawan kin ga kuwa yanda ki ka yi wani fresh sai wani shining ki ke?" Zainab ƙawata da mu ke ƙira da Zee ta furta tana kurɓar lemun gwangwani da na kawo musu. "Abin da zan faɗa kenan na yi nauyin baki ki ka riga ni wallahi,dubi yanda take glowing sai kace ba Fatiman Mallam Nasiru mai faci ba!" Ɗayar mai suna Khadija ta furta tana sheƙewa da dariya da ya saka ni kai mata bugu ta kauce...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.