FreeArewaPen original
JODAH
- 1views
- 65chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Simple writer with simple decision
Sample · 01
_____👑 *JODA* 👑_____ Na *Sadi-sakhna*Ƴar mutan Jama'are*JINJINA*THE TRIO OF TALES (3⃣ minds, 3⃣stories,1⃣Journey) JODAH by sadi-sakhnaDAAƊIN ZAMA by seemawritesƘARFE ƊAYA BAYA AMO by gureenjohWannan tafiya da zamuyi Allah ya haɗa kawunanmu ya kaɗe fitina da Sabani a tsikanunmu. Jinjina my Triple tales.*GAISUWA*Ga ɗaukacin Iyaye sannunku da ƙoƙari Allah yaƙara haɗa kan zuri'armu bisa hanya madaidaiciya.*GARGAƊI*Ban yarda a yanki wani sashe na littafina ba,ƙirƙiratace ni naje nayi bincike na tara bayanai na,dan haka ɗaukamin wani yanki na littafina bada yarda ta ba ban amince ba.*ƘARIN HASKE*Wannan labarin zai aukune a wasu shekaru da suka wuce a nahiyar africa,zan ambaci gurare masu ban mamaki,saidai bawai ƙirƙira nayi ba face dama sun wanzu a lokacin iyaye da kakanni. Ba shaci faɗi nayi ba.Domin gudun rashin fahimta ga kaɗan...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.