FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1to 4
💫💋*ZANJIRAKA*💫💋Story&writting by ✍🏻 💫Eesha Alkali💫 (Mrs aysib) *** Hmmm fans kuna ina nace kuna ina tofah na dawo muku tsaf da zafina.Labarine wanda ya kunshi matsananciyar soyayya cin amana yaudara da son kai Soyayya ce mai zafin gaske Duk Mai bukatar tallata mata hajarta zata iya tuntubata ta wannan number domin karin bayani masoyana kuma zaku iya ajemin Dm amma game da littafina nagode sosai da nuna kaunarku gareni *Ku kasance da alkalamina ✍🏻✏️domin samun dadadan littafaina ina godiya masoyana**HAPPY NEW YEAR 2024 FANS**Allah yabamu alkhairin da ke cikinta sharrinta kuma yakaremu dashi* Bismillahi Rahmanir RaheemDa sunan Allah Mai Rahama Mai jinkai Yadda nafara wannan littafi lpy Ubangiji ina rokonka da kasa nagamashi lpy ✍🏻🤲🏻🙏🏻Page 1️⃣&2️⃣—————Yara na hango gurin wata katuwar bis...
App exclusive
Continue “Zan jira ka” in the app
The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.