FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · CIWON RAI
Hakkin mallaka Abdullahi Hassan YarimaCopyright© abdullahi Hassan YarimaAn fara bugawa a shekarar 2011An sake bugawa a shekarar 2023ISBN: 058-263-666-2-1FADAKARWAWannan littafin ba a yi shi da zummar cin zarafin kowa ba, an yi shi ne kawai don nishadi da kuma ilmantarwa.GARGADIBa a yarda a juyi wani sashi na wannan littafin ba ta kowacce irin siga sai da izinin mawallafi.HAR YAU KU NA RAINAMahaifina Hassan Yarima (Abba) da mahaifiyata Hauwa Umar (Mama). Allah ya ji kanku ya gafarta muku ya yafe muku zunubanku ya sa kuna cikin aljanna madaukakiya. DON JIN DADIN Abokiyar rigimata Ummussalama Bala (Anti Salma) da kuma rabin raina Ahmad Abdullahi.SADAUKARWAJibrin Adamu JibrinBamai DabuwaAbubakar Muhammad AuyoMusa Ibrahim KyaureHaruna BirniwaIshaq Sa’id BirniwaSulaiman BarkumKYAUTARWARabia Sk MashiFa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.