FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuci... Kuma Mai harka buga littafi.
Sample · Day 1
“Ya ke ‘yarta kiyi sani cewar matasan mu sun qare sai tsofafi kuma raunana, wanda alamun gazawa sun bayyana a gare su, tabbas muka ci gaba da gabzawa za su kamamu su mayar da mu wulaqantattu abun quntatawa, ba za su bamu damar gudanar da ibadar mu ba, za su ci gaba da tirsasamu akan mu amshi addininsu wanda hakan ba zai yiwu ba don haka za su riqa mana xauki xai-xai, idan muka yi Hijira za mu samu ‘yancin da za mu yi ibada, hakan nan kuma mu ci gaba da baiwa yaran mu horon yaqi yadda za mu samu wata Rundunar zaratan jarumai, ki sani cewar Allah ya shar’anta yaqi ne ba wai domin a mutu duka jama’a a samu shahada ba, A’a don haka yin Hijira salon yaqi ne na nuna qwarewa”.Karsa ta yi shiru bayan ta gama sauraron kalaman mahaifinta, a hankali hawaye suka soma zubowa daga cikin idanunta, wani baqin hijabi na baqin ciki ya gifta ta cikin zuciyarta, a hankali ta miqe ta nufi cikin gidansu, ta b...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.