FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Ψ§ΩΨΩ Ψ― Ψ§ΩΩΩ While others talk, I writeβ¦ turning feelings into words and silence into stories π€ because my pen never lies βοΈ and my mind is full of stories waiting for the right moment to be told π₯
Sample Β· Page 1&2
β‘ ΤΟΟΙΎΞΉα§Ξ±Τ β‘πππΎππ π°π½π³ πππΈπππ΄π½π±π π΅π°ππ΄πππ°π°π·ππ°π·ΡΤΡ Ι―ΙΎΞΉΡΡΙΎ ΟΟ*ΚΞΉΚ Ξ±ΙΎ Ι―Ξ±α§Ξ±*ππ‘π π‘π’πͺβ‘ ΤΟΟΙΎΞΉα§Ξ±Τ β‘Alhamdulillah! Godiya ta tabbata ga Allah SWT da ya bani ikon fara rubuta wannan littafin Allah yasa yadda na fara rubuta wa lafiya in ga ma lafiya Allah yasa ya zama Silar shigar mu Aljanna, Ameen.πππππ ππππππππ πππππ πππππ ππππππΨ¨Ψ³Ω Ψ§ΩΩΩ Ψ§ΩΨ±ΨΩ Ω Ψ§ΩΨ±ΨΩΩ π΅π°ππ΄πππ°π°π·ππ°π·βοΈπππ π π&πTun daga nesa kake jiyo tashin kiΙa layin da kiΙan ke tashi na bi Gidaje ne na Alfarma jere reras Wani Mansion ne Babba ya tsaru iya tsari daga ciki ki Ιan ke tashi Mutane ne cike da gidan Mata ne kawai suke ta kai kawo, da gani kasan Biki ake yi.Daga can cikin gidan shima mata ne dan kam dan sunfi na ciki yawa ma sai maza Ζalilan da suke fita. Wasu mata ne suke zaune a gefe suna Hira daga zancen wane sai na wani Ιaya daga cikin su ce ta Chanja to...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.