FreeArewaPen original
So da Buri (book 2)
- 1views
- 11chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writer! Be the change that you wish to see in the world.
Sample · 36
So da Buri Free Book36Kamar yadda Arshaad ya fad’a, mintuna ashirin d’in bama su cika ba! Ya gama abunda zai yi… Ya sa komai a sai ti sannan ya kira Granpa da landline d’in wajen ya sanar dashi ya gama, komai yayi normal.Daga nan ya nufi hanyar office d’inshi cikin d’an sauri saboda very important magana suke yi shi da Aslam kafin Granpa ya kirashi ya sakashi aikin.Tun kafin ya k’arasa ya hango k’ofar office d’in nashi kamar a bud’e! Yana suwa kuwa ya gasgata hakan sakamokon ganinta da yayi a wangale sosai..Da mamaki ya kutsa kai ya shige ciki…Tun bai gama shiga ba ya fahimci babu Aslam babu alamar shi a cikin office d’in. A hankali ya sanya hannu ya rufe k’ofar office d’in yana mamakin abubuwa guda biyu ‘Tafiyar da Aslam yayi bayan ya san maganar da suke yi mai mahimmanci ce!’Da kuma ‘yadda yazo ya samu k’ofar office d’in nashi a wangale’Could it ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.