FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuci... Kuma Mai harka buga littafi.
Sample · A
Bata karisa ba ya Kuma sharara mata mari har uku ya ce'' idan ina magana kika Kuma Saka min baki wallahi sai naci mutumcinki ni zaki gwadama rashin tarbiyantaki tom ba'a gidan Ajmal ba wallahi .''Ajiyar zuciya ta sauke sannan ta mike tsaye ta nufi hanyar kitchen wani marayen kuka ya subuce mata tana hadamasu abinci tana zubar da hawaye har ta kammalla ta zuba a plate ta rufe tana fitowa ta daura kan danning ta koma ta hadamasu ruwa da jus sannan ta fito dasu tana fitowa Zaune ta gani Asma kan cinyar Ajmal suna kissing din juna da sauri ta yi baya har ta buga bayanta da bango tana fito da idanu waje hade da ware Bakinta ta ce'' innalillahi ashe dama ku yan iskane bani da labari ina gani tsan nesa damu sai gashi kusani dani dariya ta kwashe da Ita ta ci gaba da fadin ohhh ni Kudrat naga yan iska ganin idona.''Sai a lokacin suka sake bakin junansu ya Kuma hade fuska ya ce'' keeee waye yan i...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.