WA YAFI K'AUNATA?Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

WA YAFI K'AUNATA?

  • 1views
  • 17chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1-2

*👩‍❤️‍👨💞 WAYAFI K'AUNATA 👩‍❤️‍👨💞*  (Love Story)PAID BOOK #500      MALLAKIN*©ZAHRA ROYAL STAR**Littafin kud'i ne wadda ya shirya yin tafiyar dashi zai iya turo kud'insa, ko katin MTN ko hoton katin saika turo shaidar biya #500 ne kacal**** *FATIMA RABI'U OPAY BANKA*Zaka turo shaidar biyanka ko hoton katin ta wannan number d'in,(***.***)Free Page 1-2بسم الله الرحمن الرحيم العالمGombe state Kauyen AKKO Babban kauye ne kusan ma kamar Local Government ne Amma ba a bashi LGA ba, garine na fulanin asali kana Shiga ba sai an fada maka ba, Maryam Muhammad Amadu mai Shano shine cikakken sunana na tasu cikin Babban gida mai d'auke da sassa daban-daban Amadu mai Shano shine asalin mai gidan yana da matarsa guda d'aya mai suna Kubura wacce muke kira da Iya, da y'ay'a biyar Baffah na Muhammad, sai Kawu Sule shine mai bima Baffa na sai Kawu Iro sanan sai Kawu Mamman sai autar su Gwaggo Fati, dukan su mazan a cikin gidan suka yanki fili ko wanne da shashinsa dukan su suna da aure Kawu Sule yana da mata Rabi da y'ay'a biyar Abbas shine Babba sai Mansur Hafiz sai Gaje da Hajara itace auta , sai Kawu Iro yana da mata mai suna Hindatu da yara uku Naja'atu Sa'ida sai dan auta Ismail, Kawu Mamman shima yana da mata da yara guda biyu, Khamis, sai Zeena, takan bar y'arta Zeena ta kula dani, tun sadda na taso na taso na tarar da kaina a cikin gidan Baffah na ya rasu tun ina k'arama, Umma na kuma ta fita daga cikin gidan Amadu mai Shano tayi wani auran, ta barni wajan dangin Baffa na tun tasowata gidan mu hud'u ne sa'anin juna ni sai Naja'atu sai Hajara da Sa'ida sannan Zeena tun farko na kasance rikon kaka dan haka na taso ba kyara ko tsangwama a gidan bani da matsala da kowa sai Inna Rabi wato matar Kawu Sule ta tsaneni a gidan a cewarta wai na tare wa y'an uwana jin d'umin Kakarsu Iya dan haka nakan d'an jima ban lek'a sashin Kawu Sule ba, duk da kasancewar shid'in da yaransa suna matuk'a sona idan aka cire mutum d'aya Ya Abbas ya tsane ni kamar mi baya ma son gani na nima na taso da tsananin tsoronsa mugune nak'in k'ari a cewarsa na fiye shagwab'a da son jiki dan haka sam tamu batazo d'aya dashi ba, a duk sanda yazo garin hutu da yake yana karatu ne can cikin birni, nakan sha jinin jikina har sai ya koma nake samu na sake bani kad'ai bama duk yaran gidan tsoronsa suke, sai Ya Hafiz shi yana matuk'ar kulawa dani sosai duk sadda zai fita ya dawo da kalar tsaraba da zaiyi min duk sadda zai shigo sashin Iya da murna nake tarbarshi, tunda Inna Rabi ta nuna bata son duk wani d'anta ya nuna min kulawa, sai ya rink'a cewa Iya yayiwa tsaraba, amma duk haka tana ankare da yadda Ya Hafiz yake nuna tsananin kulawa a kaina tayi fad'an harta gaji kullum idan tana mai fad'a ta rink'a cewa Ya A...

Continue reading free chapter

App exclusive

Continue “WA YAFI K'AUNATA?” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play