FreeArewaPen original
JARUMI DA GIMBIYA
- 1views
- 5chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuci... Kuma Mai harka buga littafi.
Sample · Rana 1
Su bakwai ne dukkaninsu sun yi shigar baqaqen kaya sama da qasa, idanunsu kaxai ake gani. Kowannnensu yana rataye da takobi a bayansa kuma suna xauke da waxansu taurari na qarfe ma su kaifi da tsini a jikinsu ma su xan yawa.Lokaci guda su bakwai suka dira akan rufin sama na gidan sarautar suka qarewa gidan gaba xaya kallo. A qalla akwai dakaru kimanin guda xari uku a tsaitsaye a ko wanne lungu da saqo na harabarr gidan masu tabbatar da tsaro. Jaruman bakwaiu suka kalli junansu sannan suka kalli shugabansu wanda akwai alama ta zanen jar tsuntsuwa a jikin rawaninsa, kawai sai shugaban ya nunawa ko wannen su zai nufa da hannu. Nan take suka dako tsalle qasa daga saman gininn kai kace fuka-fukai ne a jikinsu duk da cewa tsawon ginin daga saman zuwa qasa ya kai kamu ashirin da biyar.Lafiya qalau kowannensu ya sauko qasa ba tare da anji motsin durowarsu ba, nan fa suka fara watsawa dakarun gid...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.