DUBA da WURIFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

DUBA da WURI

  • 1views
  • 4chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Marubuci... Kuma Mai harka buga littafi.

More from @kwalisa

Sample · Chapter A

TSOHUWA MAI DUBA DA WURI .....2....Kamar kazar da kwai ya fashewa a ciki, a haka jumi ta baro gidan tsohuwa mai duba. Adaidaita data hau yana sauketa a kofar gida ta biyashi ta shiga cikin zauren gidansu. Idonta ya sauka akan wasu datijjai su biyu tare da kanin babanta ganinsu yasa gabanta ya yanke ya fadi.Bata gaishe su ba, ta wuce abinta suna ta tattaunawa abinsu bayan datijjan sun bita da kallo tana jin wani a cikinsu yana fadin."Allah ya sa ayi da mu"A tsakar gida ta samu mahaifiyarta tana tsintar shinkafa, ta saki karama jakar dake hannunta a kasa Tim! Ta nemi waje jagwab! Ta yi zaman rakuma a gaban mahaifiyarta."Su waye wadancan a zaure?""Ma su kawo kudin aurenki ne""Aurena kuma?"Kamar amsar tambayarta kanin Babansu ya karaso yana bata amsa."Eh kudin aurenki da Alhaji Bilya..." Ta zabura kamar wacce kunama ta sara."Ni bana son shi""Sai ki fito da wanda kike so nan da mako biyu, ida...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters4
premium2
03

Chapter C

Premium
Updated a year agoAvailable now
04

Chapter D

Premium
Updated a year agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play