FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Novelist
Sample · Chapter 1
#HAKEEMBismillahir Rahmanul Rahim...Shigowanta kenan ko parking bata idasa yiba cellphone phone dinta ya fara ringing, tana kallon sunan da ke fitowa a wayan ta ja tsaki tai parking ta fito. Masu aikin gidan dake waje da gatemen din suna ta mata sannu da shigo, amma sam ko kallan gurinsu batayi ba kaman babu kowa awajen. Haka tana Jan tsaki ta wuce, idan da sabon sun riga da sun saba.Bata taba kallon suba haka bata taba amsa gaisuwar su ba. haka take tun tana budurwa balle yanzu da take auren wanda duk familyn ke jida dashi, wanda kowa a duk girman TAFEEDA'S din da bazar shi yake rawa."""itafa bazata bari a cuceta ba, da yarintarta ace tazauna dashi ahaka wallahi babu wanda ma ya isa yasakata", tana Cikin wan nan tunanin ta isa main door din shiga gidan. bude hand bag dinta tayi ta ciro door card dinta ta manna door din ya bude mata ta shiga, straight grand palour din gidan ta kama hanya...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.