Duniyar mataFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Duniyar mata

  • 1views
  • 8chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Marubuci... Kuma Mai harka buga littafi.

More from @kwalisa

Sample · Chapter 1

 KASHI NA DAYAYar uwa ana son mace ta zama mai tsafta a ko da yaushe ya zama komai nata a tsaftace yake. Kama daga gidonta da kuma ‘ya ‘yanta. Wannan zai taimaka qwarai wajen kawo soyayya da shaquwa a cikin zuciyar mai gidonta.Ganin yadda wasu matan suke wufintar da aikin gida hakan yasa na xauki wannan matakin a matsayin mataki na farko da zan soma kira gareki uwar gida ko nace amarya. Shin ke ‘yar uwa kinsa cewar gyaran gida ya kasu kasha-kashi idon baki sani ba saurarra sosai ki ji :-Kullum(Daly)Sati (weekly)Wata-wata (monthly)Zamu fara da daily (kullum)Ana son kina tashi ki soma buxa windo saboda a samu wadatacciyar iska.Sannan ki share ko ina ciki da waje.Sannan kiyi mopping (gugar xaki)Sai kiyi wanke-wanke.Ki yi gyaran banxaki.Gyaran kicin.Gyaran gado da gyara zanin gadon.Saka turaren qamshi na wuta dona ruwa.Weekly (sati-sati)Cire yanar gizo.Wanke firjiGyaran wardrofe (sift)C...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters8
premium4
03

Chapter 3

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
04

Chapter 4

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
06

Chapter 6

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
08

Chapter 8

Premium
Updated a year agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play