KOWA YA D'EBO DA ZAFI....Free

ArewaPen original

HorrorFreeOngoing

KOWA YA D'EBO DA ZAFI....

  • 1views
  • 21chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · EPISODE 1-2

KOWA YA ƊEBO DA ZAFI... NAMEENAT A 'YANDOMA DA ZARAH ROYAL STARPAGE 1&2Ƙarar saukar ruwan sama me haɗe da iska yayi sanadin farkarwarta, a firgice tana me maƙuewa can ƙarshen gado tare da sakin a jiyar zuciya. Mummunan mafarkin da tayi ne ya dawo mata sabo fil, tamkar yadda mirror ke maido ma mutum ainahin suffar shi. Tuntsurewa tayi da dariya sakamakon tunawa da tayi da ƙudirinsu, sai dai saurin haɗiye dariyarta tayi sakamakon turo ƙofar ɗakinta da ta ji anyi. "Ninaah! Dariyar me kike yi haka? Ke tsaya ma! Me ya hanaki rufe ƙofa duk da ruwan nan da ake tsalawa?" "Umma bacci ne ya sace ni ina gama sallah, amma yanzu zan rufe" kallon tuhuma Mahaifiyar ta ke mata sakamakon hango rashin gaskiya ƙarara a fuskarta. Ganin Mahaifiyarta zata karbo jirgin ta ya sakata saurin kawar da zancen "Umma Abba ya dawo?" "A'a bai dawo ba ke ya ke jira" Umma ta ƙarasa ma...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters21
premium16
06

EPISODE 11-12

Premium
Updated a year agoAvailable now
07

EPISODE 13-14

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
08

EPISODE 15-16

Premium
Updated a year agoAvailable now
09

EPISODE 17_18

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
10

EPISODE 19-20

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
11

EPISODE 21-22

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
12

EPISODE 23-24

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
13

EPISODE 25-26

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
14

EPISODE 27-28

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
15

EPISODE 29-30

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
16

EPISODE 31-32

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
17

EPISODE 33-34

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
18

EPISODE 35-36

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
19

EPISODE 37-38

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
20

EPISODE 39-40

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
21

EPISODE 41-42

Premium
Updated a month agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play