SAKAMAKON ZUNUBI ( The result of sin)Free

ArewaPen original

HorrorFreeOngoing

SAKAMAKON ZUNUBI ( The result of sin)

  • 1views
  • 16chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · EPISODE 1-2

*💫SAKAMAKON ZUNUBI*💫 (THE RESULT OF SIN) ZAHRA ROYAL STAR *** Dedicated to BOSS BATURE💋*ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*FREE PAGE 1-2Jerin motoci ne suke shara uban gudu kamar zasu tashi sama, duk wasu ababan hawa sun tsaye gefe, an tara uban gosulo a tsakiyar titin.Motocin sunfi guda ashirin daketa wuce wa kamar baza su k'are ba. Wata magana naji daga wata kekenafef, mutanan daya d'akko wata mata, matar ta d'an saki wani tsaki ta ce "fisbilillahi miye hakan anzo an tara mu a nan duk rana na dukan mu akan wani can zai wuce shine za'a wani tsayar da bayin Allah".Mai nafef d'in ne yayi d'an murmushi yana cewa "haba Haj kike wannan maganar baki ga number dake jikin motacin da suke wucewa ba?, baki ga kalar motocin ba ansa *BB No 1* D'and'an Sir Benjamin kenan ba wadda bai san su k'asar nan ba, suna tare da manya-manyan y'an siyasa wadda suke fad'a aji a k'asar nan, saboda tsananin kud'in da suke dashi Mahaifinsa yana da abokai su Uku ne suka had'a wani katafaran Estate tare da gidanjansu kantama-kantama, suka ware kansu daga cikin jama'ar gari, yanzu haka da nake gaya miki wannan wadda ya wuce d'ana ne daga cikin wa'innan mutane, yazo k'asar ne domin shi ba mazauni bane, matukin jirgin sama ne""Yanzu duk wannan uwar jiniyar da ake mai au bama uban bane d'ansa ne?""Kware kuwa Haj ai kad'an ma kenan daga, cikin irin kud'in da halalinsa suka mallaka, family d'insu suna d'aya daga cikin masu kud'in duniya. Da yawan mutane sun d'iga ayar tabbaya akan su, domin ba wadda suke so ya rab'e su daga nasu sai nasu"Jinjina kai kawai matar tayi, dai-dai motocin sun gama wucewa, aka bud'e ma sauran ababan hawa hanya.Motocin kuwa har yanzu sun mik'a titi ga mamaki na, sunyi tafiya mai nesa da cikin gari sosai ba kad'an ba. Tukun naga sun d'auke wata hanya data tayi cikin wani k'urk'urumin daji, mai duhun gaske da yalwar bishiyoyi, wata hanya suka mik'a a cikin jejin wadda ta kawo su wani katafaran Estate dai-dai bakin get d'in Estate d'in motocin suka d'an dagata. Idona na zaro d'aga kan da zanyi sai da zuciyata ta buga ganin irin tsaruwar get d'in kansa daga zama an rubuta *BILLIONAIRE'S ESTATE*. Wasu maza masu k'irar sadaukan yak'i sunkai su shadda dake tsoron kafcecen get d'in, sanye suke da bak'ak'en kaya da gilas manne a idonsu tsaye suke k'am ko motsawa basayi. Ganin motocin ne yasa da hanzari suka wangale katon get d'in gidan. Sakin baki da hanci nayi ganin kamar gari ne guda a gaba na. Jerin motocinne suka fara kutsa kansu cikin katafaran Estate d'in. Gaba d'aya kaina ya kwance saboda irin had'uwar estate d'in gidaje ne jere part 6 a ciki, sai k'aton hospital dake ciki ga bishiyoyi masu mugun kyau da suka zagaye ko wanne part dake cikin estate d'in, sai garden Gym area, Swimming pools area, da wurin shak'atawa kai in ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters16
premium11
06

EPISODE 11-12

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
07

EPISODE 13-14

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
08

EPISODE 15-16

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
09

EPISODE 17-18

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
10

EPISODE 19-20

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
11

EPISODE 21-22

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
12

EPISODE 23-24

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
13

EPISODE 25-26

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
14

EPISODE 27-28

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
15

EPISODE 29-30

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
16

EPISODE 31-32 End

Premium
Updated 10 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play