GIDANMU BOOK 1 to 3.Free

ArewaPen original

ActionFreeCompleted

GIDANMU BOOK 1 to 3.

  • 1views
  • 3chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · GIDANMU BOOK 1.

GIDANMULITTAFINJAMILA UMAR *** Rubutu:2022   SADAUKARWANa sadaukar da Duka Labarin nan ga iyayena guda Biyu da sune silan Tsayuwa da kafufuwana ayau din nan Malama KHADIJA MUHAMMAD BA"ARE da ALHAJI UMAR ABUBAKAR MAILUCKY Allah ya kara girma da wadata Allah yasa ku gama da Duniya Lafiya.     JINJINA.Jinjinar bangirma zuwa ga yan"uwa na rabin jiki na wadanda da taimakon ku na zama abunda na zama Asma"u muhammad yusuf(Mrs Jabir Mu"azu)Aisha muhammad yusuf(Mrs muhammad gidado)Nafisa yusuf(Mrs Umar muhammad)Fatima Umar(Mrs Muhammad tukur Abdullahi) Firdausi Musa FedhormLittafin GIDANMU jinjina ce gareki Sisinah Aisha muhammad Alto Ubangiji Allah ya ribanya miki ya bar zumunci har Abada.     KUNA RAINAHafsah Hafnan(Sahibatu) Aisha Umar(Sister)Zainab muhammad Chubado Sumayya Basheer kugu,Maryam basheer Umar(Anty mah)MLS Jamilu Umar Halima gwarzo(Besty) Yahaya s kaya(Autan marubuta)Khadija Salisu yusuf(Uwata)Nagode Allah ya bar kauna.    GARGADIBan yarda a sarrafa wannan Littafi ta kowacce siga batare da izinina ba,Sannan karantasa a wani kafar Sada zumunta saba ma Doka ce yakance da izinin mai mallaka..      TSOKACI labarin GIDANMU kirkirarre ne ganin suna ko abunda yayi daidai da na gari ko hallaya to ayi hakuri an sane domin arashin Labarin.ShimfidaKano ta Dabo..!Area:Gadan kaya Da misalin karfe 8:30am na Safiyar Ranar Litini"Cikin Hanzarinta na koda yaushe ta Fito Daga Cikin Wani koridon Dake Yammah da wasu Jerun Dakuna guda uku,Ta bayyana a madaidaicin Falon Lokaci Daya Tana Daidaita zaman Daurin Dakwalinta na Zahra Buhari.Farar Budurwace Sosai kamar ka Tabata Jini ya fito Doguwa mai Jikin murjewa akallah a shekara bazata wuce ashirin da daya ba 21aduniya ba,yanayin Fuskarta da Zubinta In kayi mata kallo Daya zaka alakanta ta da ita din Jinin Fulani ne gaba da baya Balle ma Data sanya Hannu Tana kara gyara zaman Daurin Dankwalinta bisa kanta wanda yaZauna Daram saman Tulin gashinta wanda ta Daureshi da Band mai girma.Sanye take da Atamfa mai gold Blue da Milk dinkin Riga da Sikat ,kafarta Sanye cikin wani bakin Takalmi mai Saukakken Tudu sai karamar Jakarta,Saman Daya Daga Cikin kujerun Falon ta Zube Jakar Lokaci Daya Tana Dafe kanta sai data Dago na Fahimci batayi kwalliya ba Domin in Hasashena ya zama gaskiya ko Hoda bata saka ba ammh Saboda Farin Fatarta da yanayinta yasa she is ok ko ahaka taTsaya ma.Sauri ta kwasa zuwa Cikin Koridon Kafin ta Shiga wani Daki bata jima ba sai gashi ta Fito da waya a hannunta da wasu Tarin Littafai kamar wacce zata shiga wani Nazari,kan Kujeran ta Sake Zubesu Lokaci Daya tana Duba agogon Hannunta wanda ya kasance karami mai kyau na Fatar Damisa,siririn Tsaki Taja Kafin...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters3
premium2
02

GIDANMU BOOK 2.

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
03

GIDANMU BOOK 3.

Premium
Updated 3 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play