FreeArewaPen original
KANA NAKA BOOK 1 TO 3.
- 1views
- 4chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · KANA NAKA BOOK 1.
KANA NAKA..!1LITTAFINJAMILA UMAR(JANAFTY)*** RUBUTU:2023. SADAUKARWA.Gabadaya Littafin KANA NAKA, Sadaukarwa ne ga iyayena guda biyu. ALHAJI UMAR MUHAMMAD MAILOKI, tare da mshaifiyata albar alfaharina HADIZA MUHAMMAD BA'ARE. Allah ya saka muku da gidan Aljannah Firdausi. Allah ya sa ku gama da Duniya lafiya Ameen. TUKWAICI.KANA NAKA. Tukwici ne zuwa ga re ku Anty Sis(My Anty), Surraya Dahiru gwaram(Kawata), Aisha muhammad Alto,(Sisinah), Halima Yusuf gwarzo(Besty), Khadija Salisu yusuf(Ummina).Ina kaunar ku Allah ya had'amu a Aljannah. KUNA RAINA.Daukacin JANAF, Fatima Umar(Fatina),Sci.Jamilu Umar(Ya jay), Hafsah Mustapha Hafnan(Sahibatu), Zainab Muhammad Chubado, tare da Daukancin Ahalin gidan Baba mailoki. GARGAD'I.Ban yarda a sarrafa wannan labarin ta kowace siga batare da izinina ba. Karantawa a wata kafar sada zumunta batare ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.