MATAN GIDAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

MATAN GIDA

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

Sama da mintuna biyar motar ta ke a tsaye sanadiyar matar da ta tattare gaban motar akan motar bazata wuce ba sai da idan ta kanta motar zata bi ta wuce, driver ya yi tsaye yana kallon ikon Allah yayinda mamallakiyar motar ke zauna a mazaunin baya tana nazarin wani file da ke hannunta hankalinta a kwance AC yana ratsa sassan jikinta saboda zaman motar lafiyayya, driver a karo na barkatai ya ƙara waigowa ya ga ko sarkin mulkin ta motsa amma bata ko motsa ba tamkar dai babu abinda ya ke faruwa, ganin tabbas ba za ta yi magana ba ya sanya ya bar motar a slow ya fito daga cikin motar a hanzarce ya taka wurin da ake hayaniyar ya dubi yanda matar ta daddage ta rungume gaban motar takaici ya isheshi ya ce a fusace "Ke baiwar Allah kinsan me kike kuwa? akan me za ki zo ki ce sai an barki kin ganta kuma an gaya miki bata ganin mutane sai da appointment?" Harara ta wurgo masa saboda mutane sun t...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium1
02

Chapter 2

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play